COVID19: HANYOYI UKU NE KAWAI MAGANIN TA – Dr. Ahmad Gumi
Admin
Subscribe
Subscribed
0
389 videos
0%
9 Views
0 Likes
A lokacin da yanzu mafi yawan mutanen Arewacin Najeriya suka fara yarda da wannan cutar, ga shi kuma ta fantsama lungu da sako, wadannan sune hanyoyi kawai da za a iya magance wannan cuta, wanda ya kawo akasin haka lallai ya zo da yaudara da kuma cutar jama’ar Manzon Allah SAW.
(Visited 9 times, 1 visits today)