COVID19: ABINDA ZA KU YI IDAN AN SAMU RIGAKAFIN CORONA – Dr. Ahmad Gumi

Cikin amsoshin da Sheikh Dr. Ahmad Gumi ya bayar a gidan Radio na Freedom game da wannan cuta ta Coronavirus da yadda duniya ta dukufa wurin bincike da neman magunguna, malam ya jawo hankalin Musulmi game da hatsarin da zasu iya jefa kansu idan sun ki yarda da rigakafin idan gwamnati ta yi umarni da ayi.

(Visited 21 times, 1 visits today)