COVID 19: ALLAH YA SAUKAR DA MAGANI A ABUBUWA BIYU – Dr. Ahmad Gumi
Admin
Subscribe
Subscribed
0
389 videos
0%
9 Views
0 Likes
Wannan wani bangare ne na jawabin da Sheikh Dr. Ahmad Gumi yayi jiya wurin bude Tafsirin Alkur’ani mai girma na wannan shekara 1441/2020 wanda ya yi jawabi game da wannan cuta ta CoronaVirus da kuma shawarwari da ya bada game da ita.
(Visited 9 times, 1 visits today)