COVID 19: A NAN GWAMNA ELRUFAI YA SAN ABINDA YAKE YI – Dr. Ahmad Gumi

Tun lokacin da aka rufe garin Kaduna saboda maganar annobar Corona gwamnan Kaduna yake ta fito da hanyoyi domin dakile yaduwar wannan musibar. Game da kokarin karantar da dalibai daga gida malam ya yabawa Gamna Elrufai kuma ya ce wannan abin da yake yi abin a yaba ne, amma a kara inganta abubuwa kamar haka

(Visited 13 times, 1 visits today)