CORONA VIRUS: MALAMAN MU TABBAS AKWAI RASHIN SANI – Dr Ahmad Gumi
Admin
Subscribe
Subscribed
0
389 videos
100%
234 Views
1 Likes
A wurin taron da aka yi yau Lahadi 22/03/2020 malam ya sake jawo hankalin jama’a game da wadansu malamai da suke kokarin fadawa mabiyansu cewar wannan kwayar cutar Corona propaganda ce, malam ya bayyana su a matsayin magana cikin rashin sani.
(Visited 234 times, 1 visits today)