CORONA VIRUS: KADA ABI SON ZUCIYA DA SABAWA DOKAR ALLAH – Dr. Ahmad Gumi
Admin
Subscribe
Subscribed
0
389 videos
0%
53 Views
0 Likes
Wannan sakone mai mahimmanci da malam ya gabatar jiya Laraba game da dokoki da gwamnati ke sakawa don kare yaduwar kwayar cutar Corona da kuma abin da ya wajaba ga kowane musulmi kiyayewa.
(Visited 53 times, 1 visits today)