CORONA IRI 8 CE: MUTANE UKUN NAN SUN FI KOWA HATSARI – Dr. Ahmad Gumi

Mutane da yawa sun dauka wannan cutar ta Corona Virus bakuwa ce, kuma a wannan lokacin ne kawai aka santa. a cikin wannan video malam yayi gamsasshen bayani game da dangoginta da irin na’o’inta da kuma irin matanen da suke da hatsari a cikin mutane saboda ita.

(Visited 11 times, 1 visits today)