BUHARI: ZASU HAU BAYANKA NE DON BIYAN BUKATUN KANSU NE KAWAI – Dr. Ahmad Gumi

Kamar Allah Yayiwa Malam Ilhamin abin da zai faru a gwamnatin Buhari, a shekarar 2016 muka zauna da Malam domin ya fada mana abin da ya sa ya rubutawa Buhari wasikar kada ya tsaya takara da kuma abin da ya ke ji mishi tsoron idan ya hau mulki yan siyasa zasu dare bayansa domin biyan bukatun kansu ba na jama’a ba. Wannan tattaunawar mun yita ne a shekarar 2016.

(Visited 165 times, 1 visits today)