Boko Haram dole suna da taimakon wadansu daga yankinsu – Dr. Ahmad Gumi

A cikin wannan video Sheikh Dr. Ahmad Abubakar Mahmud Gumi ya fadi irin taimakon da mutane suke baiwa ‘yan ta’addan Boko Haram wurin basu mafaka da sanar da su wadansu abubuwa. A ciki malam ya fadi yadda ya kamata gwamnati tayi wurin kawo karshen rikicin cikin gida

(Visited 14 times, 1 visits today)