BOKO HARAM: DUK JIHADIN DA ZAI CUTAR DA WANI BA JIHADI BA NE – Dr. Ahmad Gumi

Cikin Tafsirin Ramadan 2020 da Sheikh Dr. Ahmad Gumi ya yi jiya a rana ta biyu ya jawo hankalin ‘yan kungiyar Boko Haram da su san cewar an yaki kwakwalwarsu ne. Sannan ya bada tarihin yadda salon yaki ya fara canzawa tun daga Manzon Allah zuwa wannan zamanin

(Visited 16 times, 1 visits today)