BIYEWA MATA A WANNAN HANYAR SHINE NASARAR AURE – Dr Ahmad Gumi

In this video

Da yawa suna cewa biyewa mata a cikin lamura matsala ne kuma shine ke kawo matsaloli amma malam yace biye musu ta wannan hanyar itace kawai za a kare aure.

Ku saurari wannan shawarar kuma ku gwada In Sha Allah hatta mutuwar aure zata ragu.

(Visited 285 times, 1 visits today)