BIDI’AR AHLUSSUNNAH NAN TA FI TA MAULIDI BARNA – Dr. Ahmad Gumi

Cikin abinda aka fi sabawa da shi da an kira bidi’a sai a jinginata ga mabiya dariku, shin ko kasan wannan abun da malaman Ahlussunnah musamman a Najeriya suke yi ya fi bidi’ar Maulidi muni?

A cikin karatun Mukhtasar Khalil da malam yayi ranar Juma’a 25/12/2020 malam ya fito da wannan bidi’ar kuma ya kalubalance su gaba dayansu.

(Visited 16 times, 1 visits today)