BATANCI GA MANZON ALLAH – HANYA DAYA CE MAFITA – Sheikh Dr. Ahmad Gumi
Admin
Subscribe
Subscribed
0
389 videos
0%
26 Views
0 Likes
A cikin karatun da malam ya gabatar a jiya Lahadi 15 ga watan Rabi’ul Auwal malam ya jawo hankali game da maganganu da ake yi na batanci da shugaban kasar Faransa yayi da kuma alkawarin Allah da yayi game da wadanda basu yi imani ba.
Farko malam ya zargi Al’ummar Musulmin Duniya game da dalilin faruwar haka ya kuma kawo hanyoyi a kalla uku da idan musulmai suka biya babu wanda zai kara aibanta Manzon Allah SAW.
(Visited 26 times, 1 visits today)