BARR. MACHIKA – CIKAKKEN BAYANI GAME DA SANDAR MAJALISA DA ASALINTA

In this video

Wannan shine cikakken bayanin da Barr. Abbas Machika Abdullahi yayi ranar Litinin a wurin DAURA ta kwana 8 da Sheikh Dr Ahmad Gumi ya gabatar.

Malam ya nemi matsayin wannan SANDAR da ake amfani da ita a Majalisa da kuma mene ne matsayinta sannan ya za ayi da musulmai da kuma ita.

(Visited 1,248 times, 1 visits today)