BARAYIN GWAMNATI: YIN HAKE SHINE KADAI KUBUTAR KU DAGA WUTAR JAHANNAMA – Dr. Ahmad Gumi

A cikin karatun Muwadda Malik da Sheikh Dr. Ahmad Gumi ya gabatar yau Asabar 06 Rabi’ul Akir 1442H daidai da 21/11/2020, malam ya cigaba da karatu akan babin CIN DUKIYAR YAKI (GANIMA).

A cikin wannan karatun Malam ya fado abubuwa guda uku kacal da shari’a ta yarjewa ma’aikacin gwamnati ya mallaka idan ya wuce su to mutar Jahannama yake ci.

Malam ya kawo mafiya ga wadanda suka bidi dukiyar jama’a lokacin suna aikin gwamnati kuma suka ji wannan nasihar ga mafita ta yadda zasu iya mayar da wannan dukiya.

(Visited 19 times, 1 visits today)