Bandit biyu ke yaki ya zama dole a yi sulhu zubar jini yayi yawa

In this video

A cikin wannan video malam yayi magana game da abunda ya faru a garin Niger in da aka yiwa wadansu sojoji kwantan Bauna aka kakkashe su da kuma yadda ya rasa dan uwansa a irin wannan yakin sunkuru.

Malam ya kawo dukkan bangarorin da kuma dalilin da ya sanya dole a dakatar da wannan yaki da ake yi.

(Visited 251 times, 1 visits today)