BANBANCIN SUNNAH A FIKIHU DA USULUDDEEN: SHIN KA KUBU TA? – Dr. Ahmad Gumi

Daya daga cikin tambayoyin da dan uwa Mal Abubakar Shu’aib yayiwa malam shine ME YASA A YANZU KOMAI SE A CE SUNNAH? Malam ya warware mishi banbancin Sunnah a fannonin ilimi, da kuma abubuwan da suka hadda akidun musulunci a sunnah da wanda suka raba su.

(Visited 26 times, 1 visits today)