BAKON ILIMI: KU BAR MUTANE DA ILIMI MAI INGANCI DA SUKA GADA
Admin
Subscribe
Subscribed
0
389 videos
100%
145 Views
3 Likes
In this video
Sheikh Dr. Ahmad Gumi
141 VIDEOS
A cikin wannan karatun Muwatta Malik da Sheikh Dr. Ahmad Abubakar Mahmud Gumi ya gabtar wata Lahadi 04/12/2016 da ya karanta hadisi na 55 zamu ji abin da ya faru tsakanin sahabban Manzon Allah SAW lokacin da daya daga cikinsu ya dawo daga garin Iraq sai suka ci abinci.
To a wannan karatu lallai zaku fahimci Illar dake cin dauko bakon ilimi a sa ce dole sai mutane sun yi amfani da shi bayan al’umma sun sami ingantaccen ilimin da aka samu wanda yake da igiya har zuwa ga Manzon Allah SAW.
Allah Ya kara bamu fahimta amin
(Visited 145 times, 1 visits today)