BA HARAMCI A BIYAN KUDIN FANSA – DR AHMAD GUMI

In this video

Kasancewar tambayoyi sun yi yawa game da hukuncin mutumin da aka yi garkuwa da wani nasa ko shi ya biya kudin fansa cewa yayi haramun, malam ya amsa wannan tambayar tare da bayar da hujjoji daga abinda shari’a ta tabbatar.

(Visited 167 times, 1 visits today)