AUREN DAN BUHARI: TALAKAN NAJERIYA YA SHIGA UKU – Dr. Ahmad Gumi

A cikin karatun Tafsirin Suratun Nisa’i da Sheikh Dr. Ahmad Gumi ya gabatar yau Juma’a 11/01/1443AH malam yayi magana game da yadda shugabanni suke barin abinda ya fi dacewa zuwa abin da bai kamata ba. Munasabar karatu ta kai shi ga maganar abubuwan da suka faru a yau wurin daurin auren dan shugaban kasa.

(Visited 21 times, 1 visits today)