ANNOBA: DA UMAR YA GA MANZON ALLAH SABODA ITA – Sheikh Abubakar Mahmud Gumi – (Rahimahullah)

A cikin wannan tafisirin Suratu Yasin malam ya kawo kissar Annoba da ta faru zamanin Amirul Mumina, Umar bn Khattab. A cikin Malam yayi maganar inkarin cewar ana ganin Manzon Allah kuma ya bayar da sako da kuma kuskuren da ake samu a wurin Malaman Hadisi.

(Visited 13 times, 1 visits today)