ANNABI ISA BA ZAI DAWO BA – ALKUR’ANI YA TABBATAR DA HAKA – Dr. Ahmad Gumi

Wannan wani gutsiren karatu ne da Sheikh Dr. Ahmad Gumi yayi game da dawowar Annabi Isa inda ya kafa hujjoji da ayoyin alkur’ani da yin fassara game da Hadisan Manzon Allah na cewar Annabi Isa AS ba zai dawo ba.

(Visited 50 times, 1 visits today)