ALLURAR RIGAKAFI: TSAKANIN BILL GATES DA MALAMAI DA JAHILAI WA YAFI WA ADDINI ILLA? – Dr Ahmad Gumi

Bill Gates yana daga cikin mutanen da ake zargi a wannan lokaci da maganar rage yawan mutanen Duniya ta kowace hanya, amma mene ne gaskiyar wannan zargi, shi ya aka yi allurorin rigakafi da ya kamata a ce suna da tsada suka fi komai arha?

Shin irin wannan rigakafin bata yi kama da wadda aka yiwa mutanen baya ba irin na cin zanzana da makamantansu? Shin da Jahilai da suke kin yi da malamai da suke hawa mumbari suke hanawa waye yafi yiwa Addinin Musulunci illa?

(Visited 14 times, 1 visits today)