ALKUNUT DON WATA MUSIBA BIDI’A CE – Dr. Ahmad Gumi

In this video

Kamar yadda mutane suke ta kiranye-kiranye game da yin alkunuti saboda irin wadannan musibun da suke addabar Al’umma a fadin kasa. Saurari wannan karatun da malam yayi domin kaji irin bidi’ar da ake yi da sunan alkunuti da kuma hukuncin sallar da aka yi mata Alkunuti din.

(Visited 1,339 times, 1 visits today)