ALJANNA TA HARAMTA WURIN MAI IMANI SIHIRI NA AIKI – Dr. Ahmad Gumi

Daga cikin tsoratar da wannan al’umma da aka fi yi shine maganar Sihiri wanda Alkur’ani da kanshi ya fada cewar rufa ido ne ga shi kuma manzon Allah ya fadi wadanda Aljanna ta haramta a gare su wanda harda mai gaskata cewa sihiri na aiko ko kuma yayi imani cewar an yiwa wane sihiri. A cikin wannan video zamu ji hatta dabarar da wasu suke yi domin damfarar mutane da kuma nuna cewar sihiri karya ne baya aiki.

(Visited 37 times, 1 visits today)