ALJANI BAYA RIKIDA YA ZAMA MUTUM – AYAR ALKUR’ANI TA TABBAR

In this video

Da yawa daga cikin labaran da ake yawo da shi na cewar anga Aljani ko Dan Adam yana mu’amala da shi fa ba gaskiya bane.

Daga cikin abinda ya fi zama tatsuniya shine cewar Aljani yana rikida zuwa mutum wanda ayar Alkur’ani da maganar magabata ta kwarai ta tabbatar da haka.

Amma akwai halittar Allah bayan mutane da take rikida ta zama mutum kuma Alkur’ani ya tabbatar da haka. A cikin wannan karatun zamu ji cikakken bayani daga baki malam.

(Visited 1,470 times, 1 visits today)