ALHERIN CORONA A ADDINANCE DA YAWAN MUTANE BASU LURA DA SHI BA – Dr. Ahmad Gumi

A cikin karatun Usulul Iman da Sheikh Dr. Ahmad Gumi ya gabatar jiya Alhamis 31/12/2020 malam yayi bayani game da mabudan gaibu da babu wanda ya sani daga cikin bayani yayi bayani mai tsawo game da wadansu alkairai da cutar Covid-19 ta zo da shi duk da akwai wadansu sharri.

Yana da kyau duk wani musulmi ya saurari wannan karatu domin akwai abin kafa hujja ga duk mai inkarin addinin musulunci na gaskiya.

(Visited 9 times, 1 visits today)