ALHERIN BOKO HARAM GA MUSULMAN BORNO DA KEWAYE – Dr. Ahmad Gumi

Duk da kashe-kashe da Kungiyar Boko Haram take yi a yankin Maiduguri da kewaye, amma kuma tana da wani alheri da ba kowane mutum bane ya kai hankalinsa zuwa gare shi. Sheikh Dr. Ahmad Gumi ya bayar da amsa game da Azumi da Nafilfilu da jama’ar Maiduguri da kewaye suka yi na neman Allah Ya kawo musu zaman lafiya.

(Visited 198 times, 1 visits today)