AL’AURA: INDA AKA YI RANGWAME GA ME YIN SALLAH – Dr. Ahmad Gumi

Ita Al’aurar Maza da Mata wajibi ne rufesu a lokacin da mutum zai yi Sallah, amma kuma akwai wasu dalilai guda biyar da idan suka hadu mutum zai iya yin sallah ko babu kaya jikinsa.

Kalli wannan karatun domin sanin wadannan dalilai da addini yayi rangwame game da su.

(Visited 24 times, 1 visits today)