AKWAI ALBARKA CIKIN KARANTAR DA IYALANKA DA KANKA – Dr Ahmad Gumi

Koyawa iyalai addinin Musulunci wajibi ne ga dukkan musulmi, amma ya mutum zai yi wanda bashi da lokaci ko kuma bashi da ilimi sosai. A cikin wannan video zamu ji amsar da malam ya bayar.

(Visited 11 times, 1 visits today)