AIKIN BANZA KASHE KUDI A TITUNA ANA YUNWA DA TALAUCI – Dr. Ahmad Gumi
Admin
Subscribe
Subscribed
0
389 videos
0%
27 Views
0 Likes
A cikin tafisir da ya gabatar ranar Juma’a 13/03/2020 malam yayi magana kan yadda gwamnati ta mayar da hankali kan kashe kudade wurin ginin kasuwanni da tituna ba tare da lura da yunwa da talauci da rashin magani da kayan aiki a Asibitoci ba.
Ya bada labarin mutuwar wadansu jira-jirai ‘yan uku don sakacin likitoci da rashin kata a asibitocin mu. Yayi bayani game da almajiranci da rashin kulawar gwamnati game da su.
(Visited 27 times, 1 visits today)