AIKI A HUKUMAR TATTARA HARAJI TA KASA (F.R.I.S) – HALAL KO HARAM? – Dr. Ahmad Gumi

In this video

Kasancewar a shari’ar Musulunci ba a karbar Haraji a wurin Musulmi, ga shi kuma muna cikin hadaka tsakanin mu da wadanda ba musulmai ba. Shin me musulunci yace game da karbar Haraji? Sannan wanda ya samu aiki a wannan hukuma ya halatta yayi?

(Visited 82 times, 1 visits today)