ABUBUWA UKU KAWAI ZA AYI DA GAWAR MUSULMIN DA YA MUTU DA CUTAR CORONA – Dr. Ahmad Gumi

Game da matsalar samun musulmi mai cutar Corona gashi mutane suna jin tsoron haduwa da ita har su yi mata wankan gawa, a cikin amsa tambayoyi da yayi a cikin tafsirinsa na yau 25/04/2020 Malam ya fadi abinda shari’a ta tanadarwa gawar musulmi da ya mutu da annoba.

(Visited 15 times, 1 visits today)