ABUBUWA 15 DA YA KAWOWA WANNAN AL’UMMAR BALA’I – Dr. Ahmad Gumi

Tabbas babu wani bala’i da zai bayyana a bayan kasa face jarabawa ce daga Allah, amma kuma kowace irin musabi bata zuwa sai a dalilin sabawa Allah da ake yi. Wannan hadisi na Manzon Allah ya fadi wadansu irin dabi’u 15 da idan musulmai suna yin su Allah zai aiko musu da bala’i ta inda basa tunani. Saurari wannan Hadisin ka ji wanne ne kake yi don ka bari ko Allah zai yayi mana wannan musiba.

(Visited 22 times, 1 visits today)