ABINDA SHUGABA BUHARI YAYI MAI KYAU DA BABU WANI SHUGABA DA TABA YIN SA – Sheikh Dr. Ahmad Gumi

A cikin wannan video za mu ji wani irin shiri da Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya bullo da shi wanda ba a taba samun shugaban kasa a tsawon tarihin Najeriya da ya taba yin haka ba.

(Visited 51 times, 1 visits today)