ABINDA SHUGABA BUHARI YA KAMATA YAYI A YANZU – Sheikh Dr. Ahmad Gumi

Shawarwari ne da Malam ya ba wannan gwamnati tun 2017 game da wasu tsare-tsaren da ta dauko wanda a yanzu gashi tana kokarin barinsu bayan da da abubuwa suka tabarbare.

(Visited 13 times, 1 visits today)