ABINDA MUTUM ZAI YI IDAN AN YI MISHI HAIHUWA – Skeikh Dr Ahmad Gumi

A cikin karatunsa na Mukhtasar babin yankan Ragon suna, malam ya fadi abubuwan da suka inganta tabbatattu da ake yi a zamanin Manzon Allah idan aka yiwa mutum haihuwa

(Visited 22 times, 1 visits today)