ABINDA GWAMNAN ZAMFARA YA FADA MUN BAYAN SACE YAN MATA 300 – Dr. Ahmad Gumi

Cikin irin kokarin da ake yi na ganin an kawo karshen wannan sace sacen Sheikh Dr. Ahmad Gumi ya fada a wurin karatun Mukhtasar na ranar Juma’a 26/02/2021 yadda suka yi da gwamnan Zamfara Matawallen Maradun da wadansu Ardodin Fulani game da sace ‘yan Matan makaranta su 300 da kuma hanyar da za a bi a dawo da su.

(Visited 27 times, 1 visits today)