ABDULJABBAR DA HUKUMAR KANO DA MALAMAI SHAWARA 3 – Sheikh Dr. Ahmad Gumi

Kafin fara karatun Mukhtasar Khalil da Sheikh Dr. Ahmad Gumi ya gabatar yau Juma’a 12/02/2021 ya baiwa gwamnatin Kano da Malamai wadansu shawarwari guda uku game da dambarwar Abduljabbar Nasiru Kabara da kuma hanyar da zasu bi su magance irin wannan fititar da ta taso

(Visited 24 times, 1 visits today)