A MUSULUNCE ME WANNAN DABI’AR ITAMA KARUWACE FA – Dr Ahmad Gumi

In this video

Mutane da dama suna dauka cewar macen da ta bar gida ta koma zaman kanta da bin maza ita ce ake kira karuwa ko ballagaza. Amma a addinin musulunci karuwanci ko kasancewar mace karuwa wadansu dabi’u da aiki kadai yake sanya ace mata karuwa. A cikin wannan karatu zamu ji yadda malam ya fadi wadannan dabi’un. Sannan mu yiwa junan mu hisabi, kannen mu ko ‘ya’yanmu sun tsallake?

(Visited 57 times, 1 visits today)