A MASU DA’AWAR SUNNAH AKWAI MUSHIRIKAI SUMA – Dr. Ahmad Gumi

Mutane da yada sukan jingina shirka ga masu yin bidi’a alhali mafi yawan wadanda suke yin da’awar sunnah a wannan zamani suma mushirikai ne saboda ayyukan da suke aikatawa.

A cikin wannan dan takaitaccen video Malam ya yi bayani game da wadansu akidu da ahlussunnah na wannan lokaci suke da shi wanda bashi da maraba da hada Allah da wanin sa.

(Visited 11 times, 1 visits today)