ILLOLLIN WANKAN JEGO DA KACIYAR MATA DA CIRE BELU -DR. AHMAD GUMI

Wani abu mace take bukata bayan ta haihu, abinci mai kyau ko wankan jego? A cikin wannan video malam yayi bayani game da yadda hausawa suka dauki wasu al’adu da suke cutar dasu. kamar yin wankan Jego da kaciyar mata da cire belu. Salisu Hassan Webmaster0803889203029052022

IJTIHADIN ANNABI: AN HARAMTA MACE TA DAUKI CIKI ALHALI TANA SHAYARWA?

Acikin wannan video malam yayi bayanin yadda manzon Allah S.A.W yakeyin ijtihadi wurin fitar da hukunce hukuncen shari’a.Mahimmancin ilimin Science wurin fitar da hukuncin dake cutarwa ko amfanarwa a addinin musulinci.Amfani da al’ada wurin fitar da hukunci. Salisu Hassan Webmaster0803889203028/05/2022

I BELONG TO NO ANY POLITICAL PARTY BUT BUHARI IS FULL OF MISTAKES – Sheikh Dr. Ahmad Gumi

This is what Sheikh Dr. Ahmad Gumi said around 2018 before the 2019 general election about this government and the kind of massive corruption under the president’s watch. Time has revealed everything.

MAFI YAWAN MALAMAI DA MUKE DA SU LEFT-SHIFT NE – Sheikh Dr. Ahmad Gumi

A cikin wannan tattaunawa da muka yi da malam a shekarar 2016, malam yayi bayani game da matsalar da take samun malamai a wannan lokaci da kuma dalilin da ya sa sau tari mutane suke ganin kamar yana saba musu.