YAN 419 NE DUK WANDA YA CE MAKA ANNABI YA BASHI WANI ABU NA IBADA A MAFARKI – Dr Ahmad Gumi

Wannan karatu yayi a ranar 06/05/2021 ya warware dukkan wata shubuha da ake kawowa game da matsayin mafarki a shari’ar Musulunci da kuma yadda ake iya fassara mafarki da abubuwan da ake lura da su idan mumini yayi mafarki. Da Ma’aiki SAW ya ce mafarki wani yanki ne na wahayi me yake nufi? Sannan me […]

KAFIN KACE A JEFA MUSU BOM ME KAYI MUSU? – Dr. Ahmad Gumi

Wannan wani bangare ne na karatun da Malam ya gabatar a ranar 23/04/2021 game da irin kashe-kashen da yake kara yawaita a jihohin Arewa tsakanin Fulani da jama’ar gari. Malam ya jingina tabarbarewar wannan kokari da ake yi gaba daya zuwa ga shugabanni kasancewar basa son su saurari gaskiyar maganar malamai da kuma bin hanyar […]

BAKON ILIMI: KU BAR MUTANE DA ILIMI MAI INGANCI DA SUKA GADA

A cikin wannan karatun Muwatta Malik da Sheikh Dr. Ahmad Abubakar Mahmud Gumi ya gabtar wata Lahadi 04/12/2016 da ya karanta hadisi na 55 zamu ji abin da ya faru tsakanin sahabban Manzon Allah SAW lokacin da daya daga cikinsu ya dawo daga garin Iraq sai suka ci abinci. To a wannan karatu lallai zaku […]

FASIKAI KE ZAGI: KU BAR FADA DON DUNIYAR DOMIN AIKIN BANZA CE

Jawo hankali da Sheikh Dr. Ahmad Gumi yake yi kullum game da maganar zabe da halin da yan siyasa suke ciki na kokarin zagi da aibanta mutane. Shi dai zagin Musulmi inji ma’aiki SAW FASIKANCI NE kuma YAKARSHI KAFIRCI NE. Allah Ya kyauta, kuma alkawarin Allah shine idan domin Duniyar kuke fada kowa zai same […]