ZUBAR DA JINI YAYI YAWA: DON ALLAH KU YARDA DA SULHU – Dr. Ahmad Gumi

A cikin wannan video malam yayi magana game da yadda ake asarar rayukan sojoji, da maganar dansu soja da aka kashe a Zamfara, da yadda Sulhu shine mafita, da iya shekarun da yakin sunkuru zai iya dauka, da yadda suka hadu da Dogo Gide da yadda gwamnatin tarayya taki yarda da su ganta don yin […]

MASU CUTA A ZUCIYARSU NE BASA GANIN ALHERIN WANNAN MAGANAR – Dr. Ahmad Gumi

Wannan shine cikakken video wa’azin da Sheikh Dr. Ahmad Gumi yayi ranar Laraba 03/03/2021 a Rugar Danbaba dake Amana Memadaci a Igabi Jihar Kaduna inda yayi musu wa’azi game da muhimmancin zaman lafiya da yin karatu. Sannan yayi magana game da cuta dake cikin zukatan masu son ganin ba ayi nasara a cikin wannan tafiyar, […]