ABINDA GWAMNAN ZAMFARA YA FADA MUN BAYAN SACE YAN MATA 300 – Dr. Ahmad Gumi

Cikin irin kokarin da ake yi na ganin an kawo karshen wannan sace sacen Sheikh Dr. Ahmad Gumi ya fada a wurin karatun Mukhtasar na ranar Juma’a 26/02/2021 yadda suka yi da gwamnan Zamfara Matawallen Maradun da wadansu Ardodin Fulani game da sace ‘yan Matan makaranta su 300 da kuma hanyar da za a bi […]

MUTANEN KUDU: JIN KUNYA MARA KUNYA ASARA NE – Dr. Ahmad Gumi

A karatun jiya na Muktasar 26/02/2021 Malam yayi magana game da mutanen Sulhu da cewar mutanen kudu da suke ta babatu game da maganar. Shin kuna da labarin sagegeduwar da shugabannin musulmai suka yi lokacin shigowar turawa? Shin kun san cewar malami guda ya fitar da mu daga cikin wannan sagegeduwar? Shin kana ganin idan […]

KAFIN KA ZARGI FULANI: SATA DA ZALUNTAR MU DA WASU SOJOJI SUKA YI MANA – Bafullatani

Kafin mu zargi Fulani game da ta’annati da suke yi a yanzu, saurari labari abin tausayi na zalunci da sata da wadansu sojoji suka yiwa wadannan mutane inda suka rabasu da Shanunsu 158 tare da musu kazafin sata. Yana da matukar muhimmancin mu bude zukatanmu mu saurari wannan jawabi tun daga farko har karshe.

DR. AHMAD GUMI YA FITAR DA SAUTIN SHEKARU 7 DA WANI SOJA YA FADA MISHI NA KISAN KARE DANGI GA FULANI

Idan kuna bibiyar karatun Malam zaku ji malam yana yawan fadar cewa a shekarar 2015 wani soja ya same shi ya fada mishi irin ta’adi da kisan kare dangi da ake bin Fulani cikin daji ana yi musu. Yau malam ya saki sautin domin jama’a su ji da kunnensu su gane cewar wannan wata irin […]