RUGAR MALAM SULE: YARDAR ALLAH MUKE NEMA A WANNAN AIKI – Dr Ahmad Gumi

Wannan shine cikakken jawabin Sheikh Dr. Ahmad Gumi yayi jiya a Rugar Malam Sule dake Kan Rafi a karamar hukumar Chikun ta jihar Kaduna. Malam yayi jawabai domin wanke wadansu maganganu da mutane suke yi game da shiga dajin tare da kuma kara yin bayani da manufar shiga daji da kokarin karantar da jama’a Fulanin […]

DAJIN KIDANDAN: RANTSUWAR AJIYE MAKAMAI DA KWAMANDOJIN DAJI SUKA YI A GABAN DAKTA AHMAD GUMI

Wani bangare na rantsuwar Sulhu da ajiyar makamai da dawo da aminci da wasu daga cikin kwamandojin Fulanin daji suka yi a gaban Dakta Ahmad Gumi a cikin dajin Kidandan jiya talata 19/01/2021 a gaban Commissioner of Police na Kaduna da Hakimi wakilin Sarkin Zazzau, da Ardo Ardo da manyan Malamai

WANNAN ITA CE FIRST CLASS ADDU’A BA TA ‘YAN DAMFARA BA – Dr. Ahmad Gumi

Akwai Addu’ar Ajin farko da Allah ya fi so ga dukkan bayinsa da kuma garantin karbarta, sannan akwa addu’ar diban karshe wanda zai iya yiyuwa Allah ya karba idan ba ta ‘yan 419 bace. Shin kasan wacce addu’ace first class wacce ce second class addu’a? Shin kasan lokacin da aka fi dacewa da karbar addu’o’i […]

ILMANTAR DA FULANI: BA IRIN MU AKE BAIWA TSOROBA – Dr Ahmad Gumi

A karatunsa na jiya Laraba 06/1/2021, yayi kira ga masu kokarin tsoratarwa dangane da tafiyar nan ta ilmantar Filanin daji da cewar sun yi kuskure domin ba irinsu ake ba tsoro ba. Sannan ya fito da wadansu alamomin da jama’a zasu lura da su duk wanda suka samu da shi a cikin wannan tafiyar to […]