KADA A YAUDARE KA GWADA AKIDAR KA? – Dr Ahmad Gumi

Ba a wasa da maganar akida. Akida ita ce Musulunci , matukar akidarka ta gurbace kada kayi tsammanin kana da banbanci da wanda basu yi imani da Allah. Abubuwa guda biyu kawai a shari’a ake gwada akida. Dauki akidar da kake ka dauki wadannan ma’auni tsakaninka da mahaliccinka ka duba ka gani ka dace ko […]

BIDI’AR AHLUSSUNNAH NAN TA FI TA MAULIDI BARNA – Dr. Ahmad Gumi

Cikin abinda aka fi sabawa da shi da an kira bidi’a sai a jinginata ga mabiya dariku, shin ko kasan wannan abun da malaman Ahlussunnah musamman a Najeriya suke yi ya fi bidi’ar Maulidi muni? A cikin karatun Mukhtasar Khalil da malam yayi ranar Juma’a 25/12/2020 malam ya fito da wannan bidi’ar kuma ya kalubalance […]

AUREN MUTU’A: DA SHEIKH ABUBAKAR GUMI NA RAYE DA YA CIRE WANNAN MAGANAR – Dr. Ahmad Gumi

Auren mutu’a aure ne da ya shahara tsakanin masu akidun Shi’a da kokarin dogaro da wannan ayar ta cikin Suratun Nisa’i, duk da abinda da Marigayi Sheikh Abubakar Mahmud Gumi ya rubuta saboda kodayake da yana da rai saboda abinda ya gani na zahiri da ya goge wannan maganar. Amma mene ne gaskiyar maganar Mutu’ar?