MALAMAN KANO AHLUSSUNNAH KU KUKA KUNNAWA KANKU WUTA – Dr. Ahmad Gumi

Abubuwan da suke faruwa a garin Kano na wani mutum dake da’awar malunta yake yi na rashin kunya ga addini ba wani ya bude kofar ba illa malaman Kano Ahlussunnah. A cikin wannan video zamu ji shawara da Sheikh Dr. Ahmad Gumi ya basu na kulle kofar da suka bude domin idan ba haka suka […]

KWANTACCEN CIKI: SHIN YARO NA WUCE WATA 12 A CIKIN UWA? – Dr. Ahmad Gumi

Daga cikin abinda yake da rudani a mafi yawancin lokuta shine cewa cikin mace yana iya kwanciya har zuwa wadansu shekaru, wannan maganar kuma ta samo madogara daga maganar Magabata irin su Imamu Malik to amma shin da gaske yaro ko yarinya kan iya wuce watanni 12 a cikin cikin uwa? Ku kalli wannan vidoe […]

MATA-MAZA: YA AKE GANE SU YA KUMA AKE BASU GADO A SHARI’A? – Dr. Ahmad Gumi

A cikin wannan Video zamu ji yadda shari’a take kallon mutumin da aka haifeshi da halittar mace da namiji a wuci guda da yadda shari’ar tace a raba gado. Amma shin da gaske a Likitance akwai Mata-Maza? Ku kalli wannan video domin kuji limin likitanci daga bakin Likita Sheikh Dr. Ahmad Gumi