MUSHEN LAYYA: KIYAYI ABUBUWA GUDA UKU – Dr. Ahmad Gumi

Mutane da dama suna tunanin da zarar kace Bimillahi Allahu Akbar lokacin yanka dabba shike nan sun cika sharadin halatta wannan dabba. Abin ba haka yake ba. A wannan video malam yayi bayanin abubuwa guda uku kari ga duk mutumin da bai kiyaye su ba lokacin yanka dabbarsa to wannan dabbar ta zama mushe bata […]

RIBA: Mene ne Hikima da Illarta a Shari’a – Sheikh Dr. Ahmad Gumi

A cikin wannna vidoe na mintuna 17 malam yayi cikakken bayani game da hikima da illa dake cikin hallaci ko haramcin cin riba. Sannan malam ya kawo wuraren da shari’a ta tabbatar da cewa riba na shiga ciki da kuma abubuwan da riba taba shiga ciki. Wannan karatu ne da malam yayi a fassarar littafin […]

IDI DA JUMA’A RANA GUDA: ME SHARI’A TA CE GAME DA SALLOLIN GUDA BIYU? – Dr. Ahmad Gumi

Shin me shari’ar musulunci karkashin koyarwar maganata ta tanada game da haduwar Sallar Idi da a ranar Juma’a? Shi da gaske ne idan wadannan ranakun suka hadu ana barin wata daga cikin? Kalli wannan video kaji gaskiyar abinda maganata na kwarai suka fadi game da wannan mas’alar.