HAUSA VERSION: Hukunchin Azumi Shidda Na Watan Shawwal A Mazhabin Malikiyah – Sheikh Dr. Ahmad Gumi

Azumin Kwana Shidda a watan Shawwal a wurin Malikiyah Makaruhi Ne domin bai inganta ba a wurin magabata (Salaf), kodayake daga baya duk da rashin ingancin shi, akwai wadanda suka inganta hadisin domin basu amfani da aikin magabata wurin tantance hadisai. Wannan shi ya kawo bambamce bambamce tsakanin ma’abota ilimi. Wadansu da gudun bidia wadansu […]